The latest news and topic in this categories.
Jami'ar Michigan ta Amurka ta dakatar da karatun wasu daliban jami'ar saboda rawar da suka taka, a zanga-zangar goyon bayan Gaza a yakin watanni 15 da suka yi da HKI.
Yansanda a birnin NewYork na kasar Amurka sun tarwatsa zaman dirshen da wasu daliban Jami’ar Colombia na kasar Amurka suka yi a farfajihar Jami’an inda suke nuna rashin amincewarsu da
Jami'ar Michigan ta Amurka ta dakatar da karatun wasu daliban jami'ar saboda rawar da suka
Yansanda a birnin NewYork na kasar Amurka sun tarwatsa zaman dirshen da wasu daliban Jami’ar
Ma'aikatar harkokin wajen Masar ta sanar cewa, kasar za ta karbi bakuncin taron gaggawa na kasashen Larabawa a ranar 27 ga watan Fabrairun nan, domin tunkarar al'amura na baya-bayan nan
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran za ta yi kokarin dakile duk wani makirce-makircen da makiya ke kitsawa. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne
Iran tana gudanar da bukukuwan zagayowar nasarar juyin juya halin Musulunci yau tsawon shekaru 46 tare da samun nasarori da kalubale A yau Litinin ne, al'ummar Iran suke gudanar da
Siyasar tsananata matsin lamba kan Iran ta gaza cimma buri kuma hana fitar da man da Iran ke fitarwa mafarki ne da ba zai tabbata ba Ministan mai na kasar
Kwamandan rundunar sojojin ruwa na dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya bayyana cewa: Za su iya rufe mashigar Hormuz, amma ba za yi hakan a yanzu ba
Kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya jaddada cewa: Kungiyar Hamas duk da iyakantaccen kayan yakinta ta kalubalanci gwamnatin 'yan sahayoniyya Kwamandan dakarun kasa na Dakarun kare