The latest news and topic in this categories.
Da safiyar yau Juma’a ne dai sojojin gwamnatin Syria su ka yi nasarar korar ‘yan ta’adda da su ka yi kokarin shiga cikin garuruwan Halab da kuma Idlib, bayan da
Majiyar sojojin gwamnatin kasar Siriya ta bada sanarwan cewa, sun sami nasara a kan yan ta'adda masu samun goyon bayan kasashen yamma, inda suka tilasta masu jada baya a lardunan
Da safiyar yau Juma’a ne dai sojojin gwamnatin Syria su ka yi nasarar korar ‘yan
Majiyar sojojin gwamnatin kasar Siriya ta bada sanarwan cewa, sun sami nasara a kan yan
Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Minitosin harkokin wajen kasashenr Iran da turkiyya, Abbas Aragchi da Hakan Fidan sun tattauna a tsakninsu danganew da sake bullar yan ta'adda a kasar Siriya a cikin yan kwanakin da
Kungiyar kare hakkin fursunoni a Falasdinu da aka mamaye, wacce ake kira 'Samidoon' ta bada sanarwan cewa gwamnatin HKI ta bada umurnin tsare falasdinawa 91 ba tare da gabatar da
An gado gawar Marine Vlahovic wata yar jarida da ta shahara a goyon bayan Falasdinawa a garin Marseille na kasar Faransa, kuma an kasheta ne a lokacinda take cikin shirya
Sojojin HKI suna ci gaba da sabawa yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon a makon da ya gabata. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta