The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin HKI tana tsaron yiyuwar kotun kasa da kasa dake Lahe, ta fidda sammashin kama firai ministan haramtacciyar kasar da kuma wasu manya manyan jami’an gwamnatinsa saboda kai kissan kare
Gwamnatin HKI tana tsaron yiyuwar kotun kasa da kasa dake Lahe, ta fidda sammashin kama
65-Assalamu alaikummasu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na kissoshin rayuwa shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur'ani mai girma ko
Masana a ma'aikatar tsaron kasar Iran sun sami nasarar aika tauraron dan'adam mafi nauyin wanda kasar ta taba aikawa zuwa sararin samania a safiyar Jaumma'a tare da samun nasara. Kamfanin
Wani Jami'in kungiyar Hamas ya bada sanarwan cewa a farfado da tattaunawa don kawo karshen yaki a Gaza. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Basem Na'im, wani
A ci gaba da keta hurumin yarjeniyar tsagaita wuta tsakaninta da kungiyar Hizbulla ta kasar Lebanon, jiragen yakin HKI sun kai hare hare–hare a wasu yankuna a kudancin kasar Lebanon
Kasar Iran ta karbi lambar yabo kan kula da kasar noma a wani biki wanda hukumar abinci ta Duniya FAO ta shirya a kasar Thailand a ranar Alhamis da ta
Daruruwan mutanen kasar Chadi sun fito zanga-zangar bukatar gwamnatin kasar Faransa ta fidda sojojinta daga kasar a jiya Jumma'a. Shafin yanar gizo na labarai Afirca News ya bayyana cewa na