The latest news and topic in this categories.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, mun samu sakonni 330 na ta'aziyya daga jami'an kasa da kasa da gwamnatocin kasashen duniya kan shahidan hidima, yana mai cewa:
A yammacin jiya Juma'a ne Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ziyarci ofishin dindindin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke Majalisar Dinkin Duniya a birnin New
Shugaban kasar Tanzaniya yayin da yake halartar ofishin jakadancin kasarmu da ke Tanzaniya ya bayyana alhininsa kan shahadar Ayatullah Raisi da sauran shahidan hidima tare da jinjinawa irin daukakar matsayi
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa, mun samu sakonni 330 na ta'aziyya
A yammacin jiya Juma'a ne Sakatare Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ziyarci
Shugaban kasar Tanzaniya yayin da yake halartar ofishin jakadancin kasarmu da ke Tanzaniya ya bayyana
Shugaban Majalisar Dokokin kasar Labanon Nabih Berri ya mika ta'aziyyarsa ga Jagoran juyin juya halin
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran ya gana ta tawagar shoura ta kungiyar Hamas a safiyar yau Asabar a nan Tehran inda ya bayyana cewa mayakan kungiyar sun
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshiyan ya bayyana cewa, kasar Iran ba zata jada baya ba, kuma ba zati yi rauni ba saboda takunkuman zaluncin da kasashen yamma suka dorawa kasar.
Hukuma mai kula da samar da magungunan HIV/AIDS ko (UNAISD) ta MDD ta bada sanarwan cewa mai yuwa mutane kimani miliyon 6 ne zasu mutu a duk fadin duniya a
Kotun hukunta manya-manyan laifuka ta kasa da kasa ICC ta yi allawadai da takunkuman da gwamnatin Amurka ta dorawa kotun, ta kuma kara da cewa zata ci gaba da aikinta
Firay Ministan HKI Banyamin Natanyahu ya bawa kasar Saudiya Shawara samarwa Falasdinawa kasa daga cikin hamada mai girma da take da shi. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta
Isra'ila za ta saki fursunonin Falasdinawa 183 yau Asabar, a madadin wasu mutanenta uku daga cikin wadanda kungiyar Hamas ke garkuwa da su a Gaza a wani bangare na aiwatar