The latest news and topic in this categories.
Tashar talabijin din ‘almasirha’ ta kasar Yemen ta bayar da labarin dake nuni da cewa; Daliban kasar sun yi Zanga-zangar da su ka bai wa taken: “Zuriyar da Za a
Tare da cewa jam’an tsaron kasar ta Amurka suna kama da kuma amfani da karfi akan daliban jami’oin Amurka, sai dai duk da haka har yanzu suna cigaba da nuna
Tashar talabijin din ‘almasirha’ ta kasar Yemen ta bayar da labarin dake nuni da cewa;
Tare da cewa jam’an tsaron kasar ta Amurka suna kama da kuma amfani da karfi
Ministan harkokin wajen Iran ya tattauna ta hanyar wayar tarho da takwarorinsa na Switzerland da Pakistan Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi ya yi wata ganawa ta hanyar wayar
Kakakin Ma'aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Babban abin da suke bukata a duk wata tattaunawa shi ne a dage takunkumi Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran, Isma'il Baqa'i, ya
Kungiyar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta bayyana cewa: Gwamnatin Mamayar Isra'ila ta tabbatar da cewa ba za a amince da ita ba a duk wani bincike laifukan
Wasu Falasdinawa sun yi shahada a cikan kwana na 35 a sabon yakin da yahudawan sahayoniyya suka sake daurawa kan Zirin Gaza Sojojin gwamatin mamayar Isra'ila suna ci gaba da
Fadan Vatican ta mabiya darikar Katolika ta sanar da mutuwar Paparoma Francis a yau Fadar Vatican ta bayyana a cikin wata sanarwa ta faifan bidiyo a yau Litinin cewa: Paparoma
Jamhuriyar Musulinci ta Iran, ta bayyana cewa tace uranium din ta tamakar jan layi ne a tattaunawar dake wakana tsakaninta da Amurka. Mataimakin ministan harkokin wajen kasar ne Kazem Gharibabadi