The latest news and topic in this categories.
A kasar Bangaladesh an bude taron karawa juna sani mai taken: “Samar da cigaba na musulunci ya zama wajibi domin gina al’ummar musulmi”. Taron karawa juna sanin wanda ofishin raya
A kasar Bangaladesh an bude taron karawa juna sani mai taken: “Samar da cigaba na
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa; Tsaron ruwa bai kamata ya zama kayan aikin matsin lamba kan kasashen waje ba Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa:
Mataimakin ministan harkokin wajen Iran ya ce: Tuntubar juna tsakanin Iran da Iraki ya zama wajibi don inganta matakan tsaro tsakanin kasashen biyu Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan harkokin
Ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya yi furuci da cewa: Nan da wasu 'yan makonni za a fara tilastawa Falasdinawa mazauna Gaza fara yin gudun hijira Ministan kudin gwamnatin haramtacciyar
Kungiyar Tarayyar Afirka ta yi Allah Wadai da duk wani Shirin tilastawa Falasdinawa gudun hijira daga muhallinsu Batun neman tilastawa Falasdinawa gudun hijira daga kasarsu ta gado yana ci gaba
A jiya Asabar ne aka sami hatsari a wani wurin hako zinariya dake yammacin kasar Mali da hakan ya yi sanadiyyar mutuwar mutane 48. ‘Yan sanda a yankin da lamarin
A yau Lahadi ne HKI ta sanar da cewa, bama-bamai samfurin MK-84 har guda 1800 da kowane dayansu yake da nauyin ton daya da Amurka ta bata, sun isa tashar