The latest news and topic in this categories.
Shugaban gwamnatin soja na kasar Guinea Conakry Janar Mamadi Doumbouya ne ya yi wa tsohon shugaban sojan kasar Camara afuwa bayan da aka yanke masa zaman gidan kurkuku bisa laifin
Jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya amince da bukatar ma’aikatar shari’a na yin afuwa ga wasu fursunoni sannan kuma da rage yawan shekarun wasu na zaman
Shugaban gwamnatin soja na kasar Guinea Conakry Janar Mamadi Doumbouya ne ya yi wa tsohon
Jagoran juyin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya amince da bukatar ma’aikatar shari’a
MDD ta bayyana cewa; Da akwai damuwa mai zurfi akan halin da 'yan Hijirar Sudan suke ciki a gabashin kasar Chadi saboda rashin masu bayar da kudaden taimakon kula da
Nahiyar Afirkan a karkashin tarayyar Afirka ta kafa cibiyar dake kula da sararin samaniya domin tattara bayanai, wacce ke da matsuguni a birnin "alkahira' na Masar. Sabuwar cibiyar dai ta
Jaridar 'yan sahayoniya ta "Ma'ariv' ta buga labarin da yake cewa; Isra'ila tana fuskantar matsalar diplomasiyya saboda ci gaba da yakin Gaza. Jaridar ta kuma ce; A halin yanzu "Isra'ila"
Ma'aikatar kiwon lafiya ta Gaza ta sanar da cewa; Daga safiyar yau Alhamis zuwa yanzu adadin falasdinawan da su ka yi shahada sun haura 50. Kididdigar ma'aikatar kiwon lafiya ta
A karo na biyu sojojin kasar Yemen sun sanar da kai hari akan filin saukar jirgin sama na "Ben Gorion" a matsayin ci gaba da taimakawa Falasdinawa da sojojin HKI
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran ba ta gaggawar kulla alaka da kasar Siriya Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: A halin