Shugaban Mali Assimi Goita Ya Kara Wa Kansa Girma Zuwa Cikakken Janar

Shugaban mulkin soji na kasar Mali, Kanar Assimi Goita ya kara wa kansa girma zuwa mukamin cikakken Janar, mukamin soji mai girma da shugabanni biyu

Shugaban mulkin soji na kasar Mali, Kanar Assimi Goita ya kara wa kansa girma zuwa mukamin cikakken Janar, mukamin soji mai girma da shugabanni biyu na kasar ne kawai ne suka taba rike shi a tarihin Mali.

Wannan mataki na zuwa ne shekara guda bayan da gwamnatin Mali ta amince da sabon kundin tsarin mulki da ya yi na’am da kara karfin shugaban kasa da rundunar soji.

Kazalika, an kara wa wasu masu mukamin kanar su biyar matsayi zuwa cikakkun Janar masu tauraro hudu, kamar yadda sanarwr bayan taron majalisar ministocin kasar ta ambato a ranar Laraba.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments