Me yasa zanga-zanga a Amurka ba ta da ma’ana, shin ko sabbin jini masu tasowa za su iya canja wannan yanayi?Harbin da ‘yan sanda suka yi a garin Minneapolis ba lamari ne kawai na tsaro ba, lamari ne da ya jefa Amurka a cikin wata sabuwar dambarwa, kisan ‘yan kasa a kan titunan wannan birnin, ya farkar da matasan Minneapolis domin mikewa suka kare hakkokinsu.