Jami’an Diblomasiyar Kasar Iran Sun Jaddada Biyayyarsu Ga Imam Khaminaei (H)

Jami’an diblomasiyya da jakadun kasar Iran a kasashen waje, da sauran ma’aikata a ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran a cikin wani jawabin hadin guiwa sun jaddada goyon bayansu ga jagoran Juyin juya halin musulunci Imam Sayyid Aliyul Khaminaei, bayan barazanar da shugaban kasar Amurka Donal Trump yayi na cutar da shi. Tashar talabijan ta Presstv […]

Iran: Hadin Kan Kasa Ya Kare Kasa Daga Barazanar Makiya

Ministan leken asiri na kasar Iran ya bayyana cewa hadin kan mutanen kasar Iran yak are kasar daga barazanar da makiya sukewa  kasar. Kamfanin dillancin labaran tasnim na kasar Iran ya nakalto Sayyid Esma’il Khatib ministan ayyukan leken asiri na JMI yana fadar haka a wani jawabin da ya gabatar a wani taro a nan […]

Kungiyar UNRWA Ta ce Gaza Ta Zama Makabartar Yan Jarida Da Ma’aikatan Agaji

Rahotanni sun bayyana cewa shugaban hukumar bada agaji ta majalisar dinkin duniya UNRWA yayi gargadin cewa Gaza ta zama yankin da aka fi kashe yan jarida da ma’aikatan Agaji a duniya inda aka kashe sama da yan jarida 230 a yankin Gaza. kwamishinan hukumar bada agaji ta majalisar dinkin duniya janaral philippe lazzarini yace tare […]

Hamas:Ta Sauke Dukkan Nauyin Dake Kanta Na Yarjejeniyar Dakatar Da Bude Wuta

wani babban jami’I a kungiyar gwagwarmaya ta hamas ya fadi cewa kungiyar ta cika dukkan nauyin da ya rataya a wuyanta a yarjejeniyar dakatar da bude wuta da aka cimma tsakaninta da yahudawan sahyuniya bayan da ta mika gawar karshe na mutanen da ta kama . Husam Badran ya bayyana a hukumance cewa mika mutum […]