Me yasa yara ke mutuwa a Gaza?

Me zai faru idan ɗalibi a Birtaniya ya tambayi dalilin da ya sa yara ke mutuwa a Gaza? Shirin ya duba shawarwarin rahoton David Bell

Share

Murfin shirin Salon Rufe Bakuna mai alamar tambaya a cikin kumfar magana da aka ja wa layi.

Tambaya ce mai sauki.  Amma a yau a Birtaniya, wannan tambayar za ta iya sanya a dauki dalibi a matsayin barazana ga tsaron kasa.
 
Wannan shi ne sabon tsarin tilasta rufe bakuna a makarantun Birtaniya!
 
Gwamnatin Birtaniya ta karbi rahoton da David Bell, tsohon mai duba makarantu kuma abokin kut da kut ga Isra’ila, inda rubuta  shawarwari 27 don magance abin da gwamnatin Birtniya take kira nuna kiyayya ga Yahudawa.