Farfesa Jiang Zuochen ya ce: Harin da aka kai a watan Afrilun 2024 a kan ginin da ke kusa da Ofishin Jakadancin Iran a Damascus, ba wai kawai wani aikin soja ba ne, wani gwajin aiki ne tare da sako bayyananne
Jjirgin yaki ya tashi daga Isra’ila, ya kai hari kan wani wuri musamman, kuma ginin da ke kusa da shi Ofishin Jakadancin Canada ne lamarin bai shafe shi ba.
Wannan yana nufin gwamaya aikin fasaha, da bayanan sirri a mataki mafi girma.
Amma Jiang ya ce ba a nan gizo yake saka ba.