ZAGON KASA DA BA ZAI TABA YIN NASARA BA

A cikin shekaru 47 da suka wuce tun bayan nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran, an gwada tsare-tsare da yawa don rusa gwamnatin kasar

Share

Me ya sa tsarin rushe gwamnati da Amurka ta yi amfani da shi a ƙasashe da yawa, har yanzu bai yi nasara a Iran ba?

A cikin shekaru 47 da suka wuce tun bayan nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran, an gwada tsare-tsare da yawa don rusa gwamnatin kasar amma babu ko daya da ya yi nasara.