Tafiyar Dr. Araqchi zuwa kasar Sin

Ministan harkokin wajen Iran, Seyyed Abbas Araqchi, zai kai ziyara birnin Beijing a yau Talata, ranar 6 ga watan Mayu, 2026, a daidai lokacin da ake ci gaba da takun saka tsakanin Amurka da Iran game da yakin da Isra’ila da Amurka suka kaddamar a ranar 28 ga watan Fabrairu. A wannan ziyara da aka […]

Sharhin Bayan Labarai

Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan tambayar cewa; Shin mafarkin cikakken ikon Amurka kan duniya ya ƙare? Sai a kasance tare da mu don jin abin da shirin ya kunsa:- Kamfanin dillancin labaran Iran na “Pars Today” ya nakalto furucin – Jeffrey Sachs, farfesa a Jami’ar Columbia, cewa: “Yaƙin Iran shine lokacin […]