Wannan bidiyon zai yi bayani ne game da irin rikita –rikitar siyasar Amurka da yunkurin da wasu yan siyasar suke yi a boye na ganin an tsige trump, sai dai lokacin ne kawai zai tabbatar da gaskiya lamarin