Ka yi tunanin cewa Turai a wani zamani ta kasance mai karancin ci gaban ilimi da tsari gudanarwa.
Amma a lokacin kuma yankunan musulmi daga Andalus zuwa Tsakiyar Asiya, wata hanyar sadarwa ce ta ilimi da kimiyya da tattalin arziki wadda daga baya ta zama mai babban tasiri a duniya.