Taron Arbaeen A Husainiyar Imam Khomenei A Tehran

An gudanar da taron tunawa da Arbaeen na Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeini da ke Tehran, tare da halartar masoya Ahlul Baiti.

Share

Taron Arbaeen na Imam Hussain (AS) a Husainiyar Imam Khomeini da ke Tehran, tare da mahalarta sanye da bakaken kaya da tutocin Ya Hussain.

Taron Arbaeen na nufin taron tunawa da cikar kwanaki 40 bayan shahadar Imam Hussain (AS) wanda ya tabbata a tarihi, wanda kuma har yanzu mabiya Mazhabar Ahlul Ahlul Bait ba su gushe suna gudanar da hakan ba.