SOFA

A watan Disamban 2024, aka gurfanar da wani sojan Amurka a wata kotu a Okinawa, Japan, da laifin yin garkuwa da wata yarinya da ba

Share

"SOFA yana bayyana yadda Amurka ke gudanar da harkokin tsaro a kasashe da dama, yana ba sojojinta kariya daga gurfanar da su a kotunan kasashen waje."

A watan Disamban 2024, aka gurfanar da wani sojan Amurka a wata kotu a Okinawa, Japan, da laifin yin garkuwa da wata yarinya da ba ta kai shekarun balaga ba. Tun da farko dai kotu ta boye lamarin, kuma tabbas a karshe babu wanda ya san makomar wannan mai laifi. Amma me ya sa?