Kasar Falasdinu

Lokacin da Faransa da Biritaniya suka ba da sanarwar cewa suna son amincewa da "kasar Falasdinu" a hukumance biyo bayan kara rikirkicewar lamurra a gabas

Share

Tutar Falasdinu tana tashi cikin iska a kan sandar zinariya.

Lokacin da Faransa da Biritaniya suka ba da sanarwar cewa suna son amincewa da “kasar  Falasdinu” a hukumance biyo bayan kara rikirkicewar lamurra a gabas ta tsakiya, a nan  dole ne a yi tambaya cewa: Mece manufarsu game da yanke wannan shawara?