Ku duba wannan lamari , akwai wata kasa da ta tara dubban kawunan makamin nukiliya a asirce, kuma ba ta sanya hannu kan yerjejeniyar hana yaduwar makaman nukiliya ta NPT ba, kuma ita ce kasar da a yanzu take fayyace wane ne ke da hakkin mallakar makaman nukiliya, wane ne kuma ba shi da wannan hakki !