Ko ka san cewa, afkuwar wani Ibti’la’i da ya shafi al’umma zai iya zama wanda za a lankwasa shi, a mayar da shi nasara ta fuskar soja? Na’am, haka lamarin yake! A kafafen watsa labarun yammacin turai ana iya yin hakan!