Ilimi Ba Tare Da Halin Kwarai Ba

Da jijjfin asibahin ranar 13 ga watan Yuni 2025, samaniyar Iran ta zama wani filin dagar yaki, da kwamandojin da suke bayar da umanrin yakin,

Share

Ilimi ba tare da halin kwarai ba – yadda fasaha ke zama makami a hannun masu yaki, maimakon mafita ga rayuwar bil’adama.

Da jijjfin asibahin ranar 13 ga watan Yuni 2025, samaniyar Iran ta zama wani filin dagar yaki, da kwamandojin da suke bayar da umanrin yakin, sun  kuwa  dogara ne da kirkirarriyar fasaha wajen bayar da umarni.