Wannan bidiyon yana karin bayani ne game da yadda a rana daya mutum yake iya canza fuskarsa daga dan ta’adda zuwa jami’in diplimasiyya, kamar yadda Jolani tsohon shugaban yan ta’adda a da, amma yanzu ya zama shugaban kasar siriya kuma jami’in diplomasiyya har ma ya gana da trump.