Mece ce rawar da Faransa ke takawa a cikin waɗannan abubuwan?

Domin fahimtar dalilin da yasa, cikin ƙasa da shekaru biyar, a ƙasashen Mali, Nijar, Burkina Faso, Chad, gami da Gabon, aka yi juyin mulki a

Share

Amsar sabanin ra'ayin jama'a da dama ce, ba kurakuran Faransa ba ne.

Domin fahimtar dalilin da yasa, cikin ƙasa da shekaru biyar, a ƙasashen Mali, Nijar, Burkina Faso, Chad, gami da Gabon, aka yi juyin mulki a jere, akwai muhimmiyar tambaya: Mece ce rawar da Faransa ke takawa a cikin waɗannan abubuwan?