Wane Ne Ayatollah Mujtaba Khamenei?

me yasa majalisar kwararru masu zaben jagora suka zabe shi?

Share

Hoton Ayatollah Mujtaba Khamenei cikin tufafin malamai tare da rawani baki

me yasa majalisar kwararru masu zaben jagora suka zabe shi?domin fahimtar haka dole ne mu dan yi bita game da dokar kundin tsarin mulkin jamhuriyar musulunci kan hakan.