Majalisar kwararru masu zaben jagora a Iran sun zabi Ayatollah Mojtaba Khamenei

Bisa dokar kundin tsarin mulki, mambobin majalisar kwararru ne suke zabar jagora, wadanda su ma mutane ke zabarsu ta hanyar kada kuri’a.