“Isra’ila ta fara yakin ne da nufin kawo karshen Hamas, kuma ta mamaye Gaza, da kuma kwato dukkan fursunonin ta.
Amma yanzu, watanni nawa ke nan suka shude, To sai dai muhimmiyar tambaya da ta bijiro da kanta a nan shi ne, Shin Tabbas Isra’ila ta yi nasara a yakin?”