Isra’ila ta kashe Falasdinawa 20 a Gaza cikin sa’o’i 24 da suka gabata

Ma’aikatar lafiya ta Falastinu ta ce akalla mutane 20 ne sukayi shahada yayin da wasu 54 suka jikkata a hare-haren da Isra’ila ta kai a

Ma’aikatar lafiya ta Falastinu ta ce akalla mutane 20 ne sukayi shahada yayin da wasu 54 suka jikkata a hare-haren da Isra’ila ta kai a Gaza cikin sa’o’i 24 da suka gabata.

Hakan ya zanya adadin wadanda suka mutu a yakin da Isra’ila ta yi a Gaza zuwa akalla 41,272, yayin da dubbai kuma suka bata.

Ko baya ga hakan akwia akalla mutane 95,551 da suka jikkata a hare-haren Isra’ila na tun ranar 7 ga watan Oktoban bara.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments