The latest news and topic in this categories.
Ministan tsaron Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana goyon bayan kasar Siriya dari bisa dari bisa umarnin Jagoran juyin juya halin Musulunci A zantawarsa da manema labarai a birnin Damascus
Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kai mummunan hari kan birnin Haifa da ke haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Rahotonni sun bayyana cewa: An ji karar fashe-fashen wasu
Falasdinawa da dama sun yi shahida yayin da wasu suka jikkata a wani kisan kiyashi da sojojin mamaya suka aiwatar a sansanin Bureij da ke tsakiyar Zirin Gaza Kafofin watsa
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da hare-haren baya-bayan nan kan tawagar
Sojojin Isra'ila sun ce sojojinsu 8 ne suka mutu a wani gini da ya rufta
Kakakin sojan HKI ya sanar da cewa; An kashe sojoji 5 na rundunar Gulani a
Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ya bayyana cewa; Kungiyar za ta sami nasara
Dr. Ali Larijani wanda yana cikin masu bayar da shawara ga jagoran juyin juya halin
Ma'aikatar lafiya ta kasar Labanon ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan kauyukan da ke kudancin kasar ya yi sanadin mutuwar likitoci akalla biyu. Ma'aikatar ta fada a yau
Babban jami'in kula da harkokin waje na Tarayyar Turai Josep Borrell ya ba da shawarar daukar matakan tunkarar laifukan yakin Isra'ila a Gaza da Lebanon. Babban jami'in diflomasiyyar na Turai
Kungiyar Hizbollah ta sanar da kai hare-haren makaman roka da jirage marasa matuka kan sansanonin sojojin Isra’ila, da matsugunai da sojoji a arewacin Isra’ila. Baya ga haka kuma kungiyar ta
Iran ta jaddada aniyar ta na bin doka da oda dangane da kisan da Amurka ta yi wa babban kwamandan yaki da ta'addanci, Janar Qassem Soleimani. Tawagar dindindin ta Iran
Majalisar Zartaswar Najeriya ta sanar da shrinta na karɓo rancen aƙalla Naira tiriliyan 9 domin cike giɓin Kasafin Kuɗin shekarar 2025. Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-Tsaren Tattalin Arziki, Atiku Bagudu
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira ga kwamitin sulhun MDD da ya dauki matakan da suka dace don dakatar da keta hurumin kasarta Wakilin dindindin na Iran a Majalisar