The latest news and topic in this categories.
Hukumar kare fararen hula ta Gaza ta ce farmakin da Isra'ila ta kai a Khan Yunis da kewaye ya kashe mutane kusan 300 a cikin 'yan kwanakin nan. Kakakin hukumar
Ministan harkokin waje na HKI “Yisrail Kats” ya wallafa hoton shugaban kasar Turkiya Rajab Tayyib Urdugan a shafin “X” sannan ya kuma rubuta cewa: Yana yi wa Isra’ila baraza, don
Babban jami’in diplomasiyyar Iran Ali Bakiri Kani ne ya bayyana haka, yana mai kara da cewa; Cigaba da fadada laifukan HKi a yankin Gaza, wata babbar barazana ce ga sulhu
Rahotanni daga Gaza na cewa aakarun sojin saman Isra'ila da manyan bindigogi na ruwan bama-bamai
Rahotanni daga Gaza na cewa sojojin mamaya na Isra'ila sun kutsa cikin birnin Rafah da
Wata tawagar manyan jami'an kasar Mali, ta gana da shugaban rikon kwarya na kasar Iran,
Majalisar dokokin Iran ta sake zaben Mohammad Bagher Qalibaf a matsayin kakakin majalisar na tsawon
Wakilin kungiyar Hamas a kasar Lebanon Osama Hamdan ya gargadi HKI idan ta ci gaba
Kwamandan rundunar sojin saman Dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran ya sanar da cewa: Akwai tarin makamai masu linzami a garuruwan Iran don haka makiya ba za su
Manistan yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya bayyana dalilai 3 da suka sa aka yanke shawarar korarsa daga kan mukaminsa Yoav Gallant, wanda fira ministan gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila Benjamin
Babban jami'i a kungiyar Hamas ya tsokaci kan korar ministan yakin Isra'ila Yoav Gallant daga mukaminsa amma Hamas tana nan daram Babban jami'i a kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas, Sami
Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya a Falasdinu ta ce: A bar kiran abin da ke faruwa a Gaza da yaki, domin kisan kare dangi ne tsantsa Wakiliyar Majalisar Dinkin Duniya kan
Mutane 20 ne aka tabbatar da mutuwarsu a wani farmaki da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kaddamar kan garin Barja da ke kudancin Beirut na kasar Lebanon Ma'aikatar lafiya ta
Yayin da "Isra'ila" ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu kada kuri'a a zaben shugaban kasa na ci gaba da samun rarrabuwar kawuna kan batun