The latest news and topic in this categories.
Yan sanda a HKI sun kama limamin masallacin Al-Aksa Sheikh Ekrima Sabri bayan ya yi addu'a wa Shahid Isma'ila Haniyya shugaban kungiyar Hamasa a lokacinda yake bada sallar Jumma'a. Kamfanin
Majalisar dokokin kasar Pakistan ta amince da guduri wanda yayi allawadai da HKI kan kissan da ta yiwa shugaban kungiyar Hamas Isma'ila Haniyya a masaukinsa dake nan birnin Tehran. Kamfanin
Gwamnatin Amurka ta kara tura wasu Karin makamai zuwa HKI don kareta daga daga duk wata barazana bayan kisan da ta yiwa shugaban kungiyar Hamas Isma'ila Haniyya a birnin Tehran.
Sojojin Yemen da hadin gwiwar 'yan gwagwarmayar Iraki sun kai hare-hare guda biyu kan jiragen
Tsohon shugaban hukumar leken asidin cikin HKI, ( Shabak) ya yi suka kakkausa akan Malisar
Mujallar Foreign Affairs ta kasar Amurka ta bayyana cewa: Kungiyar Hamas ta yi nasara a
Shugaban kasar Rasha Vladimir Putin wanda yake ziyar aiki a kasar Korea ta Arewa ya
Hukumar da take kula da harkokin kasuwanci a kasar Birtaniya ta sanar da cewa; jirgin
Shugaban kasar Iran, Massoud Pezeshkian, ya bayyana cewa ko a jikinmu a wanda ya ci zabe a Amurka. ‘’ba wani banbanci da wanda ya ci zabe’’ Iran ta dogare ne
Shugaban Amurka Joe Biden ya yi alkawarin mika ragamar mulki cikin tsari da lumana ga zababben shugaban kasar Donald Trump. Biden ya kuma ce zai rage dambarwar siyasa a kasar
Shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya nanata fatansa na ganin an karfafa dabarun cin gashin kai na nahiyar Turai bayan zaben Donald Trump. Macron ya bayyana hakan ne a lokacin
Rahotanni daga Lebanon na cewa hare-haren Isra'ila sun kashe mutane 53 a fadin kasar a cikin sa'o'i 24 da suka gabata. Hare-haren Isra'ila a cikin sa'o'i 24 da suka gabata
Mamba a Majalisar fayyace masalahar tsarin Musulunci ta kasar Iran ya fadawa Trump cewa: Manufar al'ummar Iran ita ce cimma hakkokinsu tabbatattu ba tare ganin an tauyaye musu ba Mamba
Kungiyar Hizbullah ta gigita gwamnatin mamayar Isra'ila ta hanyar zafafa hare-haren da take kai wa cikin kwaryar haramtacciyar kasar Isra'ila da makamai masu linzami Ana ci gaba da samun gagarumin