The latest news and topic in this categories.
A dai dai lokacinda ake gudanar da taron majalisar tsaron kasa ta Amurka, makaman roka sun fada kan sansanin sojojin kasar da ke Ainul Asad a kasar Iraki, kuma rahotanni
Jiragen yakin HKI, a wasu sabbin hare haren da suka kai kan yankin Gaza a jiya Lahadi, sun jefa boma bomai kan makarantun ‘Annasr’ da kuma ‘Hassan Salama’ a yammcin
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun bada sanarwan kai hare hare tare da amfani da jiragen yaki na kunan bakin wake kan sansanin sojojin HKI mai lamba 91 a
Kungiyar yan ta'adda ta Daesh ko ISIS wacce take kafirta musulmi ta dauki alhakin kashe
Jiragen yakin HKI sun kai hare hare a waurare da dama a zirin Gaza a
Al'ummar Birtaniya sun gudanar da gagarumar zanga-zangar tunawa da Ashura a birnin Landan tare da
Hukumar kula da ‘yan gudun hijira ta kasa da kasa ta bayyana cewa: Sama da
Jami'an tsaron Rasha sun kama wani dan leken asiri da ya shirya kashe manyan shugabannin
A jiya juma’a ne dubun dubatar mutanen Yemen su ka yi gangamin nuna goyonsu ga al’ummar Gaza da kuma Lebanon da suke fuskantar hare-haren HKI. An yi gangamin ne a
An sami hatsaniya a wajen filin wasan kwallon kafa a birnin Amsterdam na kasar Holland sanadiyyar fada a tsakanin magoya bayan kungiyar wasan Maccaby Tel Aviv da ‘yan kasar Holland
Jagoran juyin juya halin Musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamenei, a yayin ganawa da wakilan majalisar kwararru a safiyar Alhamis, ya yi ishara da irin ci gaba da jajircewa
Ofishin kare hakkin dan Adam na Majalisar Dinkin Duniya ya bayyana a cikin wani rahoto na baya-bayan nan cewa kusan kashi 70% na wadanda aka kashe a Gaza daga watan
Sama da kasashe 50 na duniya ne suka bukaci kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya da babban taron Majalisar Dinkin Duniya da su dauki matakin gaggawa na hana sayarwa ko
Kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta yi Allah wadai da harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ta kai kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran a ranar 26