The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya sake nanata cewa, Iran na da hakkin mayar da martani yadda ya kamata kan laifukan da yahudawan sahyoniya suke aikatawa, yana mai jaddada cewa,
Gwamnatin tarayyar Najeriya ta bada sanarwan gano wasu daga cikin wadanda suke daukar nauyin zanga zangar tsadar rayuwa a kasar daga kasashen waje, kuma har ta sanya su cikin jerin
Jakadan kasar Iran a MDD ya musanta zargin cewa kasarsa tana son aiwatar da kashe-kashen jami’an siyasa a cikin kasar Amurka. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto
Kungiyoyin gwagwarmayar Falastinawa sun soki kungiyar Human Rights Watch da bin son zuciya wajen karkata
Shugaban kasar Rwanda Paul Kagame ya shirya wa kansa wa'adin shugabanci na hudu a ranar
Akalla matasa miliyan 1.9 'yan shekaru tsakanin 15 zuwa 35 a Ghana ne ba su
Shugaban Bola Tinubu ya buƙaci ƙara Naira tiriliyan 6 da biliyan 200 a cikin Kasafin
Shugaban kungiyar Harka Islamiya ta Najriya Sheikh Ibrahim Zakzaky ya bayyana cewa samuwar JMI sanadiyyar
'Yan sanda a Pakistan sun ce akalla mutane 25 ne suka rasa rayunkansu sannan wasu fiye da 40 suka jikkata a wani harin bam da aka kai a wata tashar
Ofishin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya (OHCHR) ya ce kashi 70 cikin 100 na wadanda aka kashe a zirin Gaza a yakin da Isra’ila ke yi mata
Hukumar kare hakkin bil’adam ta MDD ta yi gargadi akan yadda sojojin HKI suke cigaba da kashe mata da kananan yara a zirin Gaza. Tun daga ranar 7 ga watan
Mutanen kasar Jordan da su ka gudanar da zanga-zanga a jiya juma’a sun yi kira da a kawo karshen killace yankin Gaza da sojojin HKI su ka yi. Masu zanga-zangar
A jiya Juma’a ne sojojin kasar Yemen su ka fitar da wani faifen bidiyo da ya kunshi yadda aka harbo jirgin na Amurka wanda yake shawagi a samaniyar gundumar “Jauf”.
A jiya Juma’a mayakan na Hizbullah sun kai jerin hare-hare masu yawa akan sansanon sojan HKI da adadinsu ya kai 16. Da misalin karfe 03: 55 na marecen jiya juma’a