The latest news and topic in this categories.
Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya (OCHA) ta ce adadin Falasdinawa da suka rasa matsugunansu a yammacin gabar kogin Jordan da aka mamaye ciki har da
Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta ce Isra'ila ce, ke da alhakin" kashe shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas ta Falasdinu, Ismaïl Haniyeh, a makon jiya a Tehran. A cikin wata
Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya sake nanata cewa, Iran na da hakkin mayar da martani yadda ya kamata kan laifukan da yahudawan sahyoniya suke aikatawa, yana mai jaddada cewa,
Jami’an tsaron gwamnatin Burtaniya sun kama mutane da dama da suke jerin gwanon nuna goyon
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa kasar za ta yi watsi da duk
Sama da ma’aikatan Capitol Hill 230 da ba a bayyana sunayensu ba daga ofisoshi 122
Sakatare-Janar na kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya yi jinjina ta musamman ga "jajirtattun mayaka
Kungiyoyin gwagwarmayar Falastinawa sun soki kungiyar Human Rights Watch da bin son zuciya wajen karkata
A Iran an bude wani taron kasa da kasa mai lakabi da "Maktab Nasrallah" a birnin Tehran domin cika kwanaki 40 da shahadar jagoran gwagwarmaya kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrallah.
'Yan sanda a Pakistan sun ce akalla mutane 25 ne suka rasa rayunkansu sannan wasu fiye da 40 suka jikkata a wani harin bam da aka kai a wata tashar
Ofishin kare hakkin bil adama na Majalisar Dinkin Duniya (OHCHR) ya ce kashi 70 cikin 100 na wadanda aka kashe a zirin Gaza a yakin da Isra’ila ke yi mata
Hukumar kare hakkin bil’adam ta MDD ta yi gargadi akan yadda sojojin HKI suke cigaba da kashe mata da kananan yara a zirin Gaza. Tun daga ranar 7 ga watan
Mutanen kasar Jordan da su ka gudanar da zanga-zanga a jiya juma’a sun yi kira da a kawo karshen killace yankin Gaza da sojojin HKI su ka yi. Masu zanga-zangar
A jiya Juma’a ne sojojin kasar Yemen su ka fitar da wani faifen bidiyo da ya kunshi yadda aka harbo jirgin na Amurka wanda yake shawagi a samaniyar gundumar “Jauf”.