The latest news and topic in this categories.
'Yan gwagwarmayar kungiyar Hizbullahi sun kai wasu jerin hare-hare kan sassa daban-daban na haramtacciyar kasar Isra'ila Kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da ci gaba da
Rundunar sojin Yemen ta kai wani hare-hare kan wasu muhimman wurare a Jaffa da Ashkelon a haramtacciyar kasar Isra'ila Rundunar sojin Yemen ta sanar da kai farmaki kan wasu wurare
Falasdinawa da dama ne suka yi shahada kuma wasu adadi mai yawa suka jikkata a wasu sabbin hare-haren kisan gilla guda 4 da gwamnatin Isra'ila ta kai kan Zirin Gaza
Kasar Lebanon ta sanar da adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin
Falasdinawa 37 ne suka yi shahada a wani harin wuce gona da iri da sojoiin
Dr. Ali Larijani ya isa birnin Beirut na kasar Lebanon inda ya gana da manyan
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa tun da aka kafa rundunar Golani a 1948
Alkaluman da cibiyoyi mabanbanta su ka tattara ta hanyoyi daban-daban, yana nuni da cewa asarar
Daruruwan masu zanga-zangar ne suka yi maci a bakin tekun Copacabana na Rio de Janeiro a ranar jiya Asabar, inda suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinawa tare
Pars Today - Sarina Ghafari, wakiliyar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin matasa masu hawa na Asiya. A ci gaba da gasar cin kofin
Iran ta musanta rahotannin dake cewa an yi wata ganawa tsakanin Elon Musk da jakadan kasar a MDD. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmail Baghaei shi ne ya yi watsi
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Isra'ila da ta ba ta damar shiga zirin Gaza domin kai kayan agaji ga yankin da aka yi wa kawanya. Kakakin babban sakataren
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta ba da rahoton cewa adadin wadanda sukayi shahada a Gaza ya kai 43,799, yayin da wasu 103,601 suka jikkata tun farkon rikicin a ranar 7
Kasar Gabon na gudanar da kuri'ar raba gardama domin amincewa da sabon kundin tsarin mulki, wanda ake gani a wani mataki na mayar da kasar tafarkin Dimokradiyya. Shugaban mulkin sojin