The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce karin matsin lamba kan masu goyon bayan gwamnatin sahyoniyawan na iya dakatar da ayyukanta na kidan kiyashi. A wata tattaunawa ta wayar tarho
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi da takwaransa na Faransa Jean-Noel Barrot, a wata tattaunawa ta wayar tarho, sun tattauna batutuwan da suka shafi halin da ake ciki a yankin
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kirayi jakadan kasar Hungary da ke birnin Tehran domin isar masa da gagarumar bacin ran kasar da kuma nuna adawa da sabon takunkumin da
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya caccaki Faransa da sauran kasashen yammacin duniya saboda bayyana
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya yi gargadin cewa gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ba
Ministan makamashi na Iran ya bayyana hakan ne a lokacin da ya halarci taron kungiyar
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana matukar damuwar kasarsa dangane da karuwar tashe-tashen hankula
Pars Today- Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran ya gana da shugabannin kasashe da kungiyoyin kasa
Babban jami'in kula da harkokin waje na Tarayyar Turai Josep Borrell ya ba da shawarar daukar matakan tunkarar laifukan yakin Isra'ila a Gaza da Lebanon. Babban jami'in diflomasiyyar na Turai
Kungiyar Hizbollah ta sanar da kai hare-haren makaman roka da jirage marasa matuka kan sansanonin sojojin Isra’ila, da matsugunai da sojoji a arewacin Isra’ila. Baya ga haka kuma kungiyar ta
Iran ta jaddada aniyar ta na bin doka da oda dangane da kisan da Amurka ta yi wa babban kwamandan yaki da ta'addanci, Janar Qassem Soleimani. Tawagar dindindin ta Iran
Majalisar Zartaswar Najeriya ta sanar da shrinta na karɓo rancen aƙalla Naira tiriliyan 9 domin cike giɓin Kasafin Kuɗin shekarar 2025. Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-Tsaren Tattalin Arziki, Atiku Bagudu
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira ga kwamitin sulhun MDD da ya dauki matakan da suka dace don dakatar da keta hurumin kasarta Wakilin dindindin na Iran a Majalisar
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi kakkausar suka kan harin wuce gona da iri da yahudawan sahayoniyya suka kai kan yankunan birnin Damascus fadar mulkin kasar Siriya Kakakin ma'aikatar