The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba wa marigayi shugaban kungiyar Hamas Yahya Sinwar bisa gagarumin aikinsa wajen tunkarar 'yan mamaya masu zagon kasa, yana mai
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshian ya mika sakon ta’aziyyar shahadar shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Yahya Sinwar. “Kisan da ake yi wa shugabanni da kwamandojin gwagwarmaya ba zai raunana
Mataimakin ministan harkokin wajen Rasha Sergei Ryabkov ya bayyana cewa, bangaren Rasha yana gargadin Isra'ila kan ko da wasa kada tunanin kai hari kan cibiyoyin nukiliyar Iran. Da yake zantawa
Dangane da harin makami mai linzami da Iran ta kai kan gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila,
Rundunar kare juyin juya halin Musulunci ta Iran a cikin wata sanarwa da ta fitar
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Ayatullahi Sayyid Aliyul Khaminae ya bayyana
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce babu daya daga cikin laifukan da Isra'ila ta
Shugaban kasar ta Jamhuriyar musulunci ta Iran Mas’ud Fizishkiyan wanda ya gabatar da ta’aziyyar shahadar
Pars Today - Sarina Ghafari, wakiliyar Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta lashe lambar zinare a gasar cin kofin matasa masu hawa na Asiya. A ci gaba da gasar cin kofin
Iran ta musanta rahotannin dake cewa an yi wata ganawa tsakanin Elon Musk da jakadan kasar a MDD. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmail Baghaei shi ne ya yi watsi
Majalisar Dinkin Duniya ta yi kira ga Isra'ila da ta ba ta damar shiga zirin Gaza domin kai kayan agaji ga yankin da aka yi wa kawanya. Kakakin babban sakataren
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu ta ba da rahoton cewa adadin wadanda sukayi shahada a Gaza ya kai 43,799, yayin da wasu 103,601 suka jikkata tun farkon rikicin a ranar 7
Kasar Gabon na gudanar da kuri'ar raba gardama domin amincewa da sabon kundin tsarin mulki, wanda ake gani a wani mataki na mayar da kasar tafarkin Dimokradiyya. Shugaban mulkin sojin
Ma'aikatar lafiya ta kasar Labanon ta ce hare-haren da Isra'ila ta kai kan kauyukan da ke kudancin kasar ya yi sanadin mutuwar likitoci akalla biyu. Ma'aikatar ta fada a yau