The latest news and topic in this categories.
Darakta Janar na Hukumar Kula da Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) Rafael Grossi ya ce ya yi tattaunawa mai ma'ana tare da Sakatare Janar na Majalisar Koli ta Kare Hakkokin
Iran ta ce ta kuduri aniyar mayar da martani ga matakin wuce gona da iri da Isra'ila ta dauka kan kasar a baya-bayan nan, kuma ba za ta yi watsi
A wata tattaunawa ta wayar tarho, ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi da ministan harkokin wajen Saudiyya Faisal bin Farhan sun tattauna batutuwan baya-bayan nan a yankin tare da jaddada
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya gana da tokwaransa na kasar Omman Sayyid
Iran ta yi kakkausar suka kan harin da Isra'ila ta kai kan wani asibitin agaji
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya bayyana cewa, dangantaka tsakanin Iran da Rasha tana karfi
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya tattauna da takwaransa na Saudiyya Yarima Faisal bin
Pars Today- Malaman Sunna na Iran a wani mataki na hadin kai, sun aike da
Gwamnatin Rasha ta kai hare-hare da makamai masu linzami da ya girgiza babban birnin kasar Ukraine da wasu garuruwa na daban Wadannan hare-hare da kasar Rasha ta kai kan kasar
Matasan Sudan sun koma suna goyon bayan sojoji a yakin da ake yi bayan adawar da suka yi da rundunar sojin kasar Jaridar Le Monde ta kasar Faransa ta bayyana
Jaridar Maariv ta HKI ta buga wani rahoto wanda yake cewa; Sojojinsu suna fuskantar wahala mai tsanani a Kudancin Lebanon saboda suna da karancin sojojin sa-kai. Rahoton ya ambaci cewa
Babban Sakatare Jam’iyyar Ba’as ta Lebanon Aliyul-Hizaji ya sanar da shahadar Haj Muhammadu Afif wanda shi ne shugaban bangaren watsa labaru na kungiyar Hizbullah. Ali Hijazi ya ce, Haji Afif
Babban mai bai wa gwamnatin Iraki shawara akan harkokin tsaro Kasim al-aaraji ya bayyana a yau Lahadi cewa; Kasar Iraki tana yin duk abinda za ta iya cikin karfinta domin
Tashar talabijin din ‘al’alam” mai watsa shirye-shiryent daga nan Tehran ta harshen larabci ta ambaci cewa, a yayin harin mayar da martani na farko da Iran ta kai wa HKI