The latest news and topic in this categories.
Mai bawa shugaban tarayyar Najeriya shawara a kan harkokin tsaro Nuhu Ribadu ya bayyana cewa da dama daga cikin makaman da suke hannun yan ta'adda yan fashi da makami a
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya gana da takwaransa na Zimbabwe a birnin Geneva na kasar Switzerland Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran, Mohammad Baqir Qalibaf, ya gana da
Shugaban mulkin soji na kasar Mali, Kanar Assimi Goita ya kara wa kansa girma zuwa mukamin cikakken Janar, mukamin soji mai girma da shugabanni biyu na kasar ne kawai ne
Shugaban kasar Amurka ya yi kira da a kawo karshen aikewa da makamai ga bangarori
Hukumar Kula da Lafiya Matakin Farko ta Kasa (NPHCDA) ta ce Yara 2,300 ’yan ƙasa
Gwamnatin Tarayya ta kafa wani kwamiti da zai yi nazarin halin da dukkanin madatsun ruwan
’Yan bindiga sun harbe wani limami har lahira a masallaci sannan suka yi awon gaba
Gwamnatin Masar ta bukaci 'yan kasarta da su fice daga Somaliland cikin gaggawa Ofishin jakadancin
Iran ta jaddada aniyar ta na bin doka da oda dangane da kisan da Amurka ta yi wa babban kwamandan yaki da ta'addanci, Janar Qassem Soleimani. Tawagar dindindin ta Iran
Majalisar Zartaswar Najeriya ta sanar da shrinta na karɓo rancen aƙalla Naira tiriliyan 9 domin cike giɓin Kasafin Kuɗin shekarar 2025. Ministan Kasafin Kuɗi da Tsare-Tsaren Tattalin Arziki, Atiku Bagudu
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kira ga kwamitin sulhun MDD da ya dauki matakan da suka dace don dakatar da keta hurumin kasarta Wakilin dindindin na Iran a Majalisar
Ma'aikatar harkokin wajen kasar Iran ta yi kakkausar suka kan harin wuce gona da iri da yahudawan sahayoniyya suka kai kan yankunan birnin Damascus fadar mulkin kasar Siriya Kakakin ma'aikatar
Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya ya fitar da wani kuduri da ya jaddada hakkin Falasdinawa tantance makomarsu da samun 'yancin kai, da kuma wajabcin 'yantar da su daga duk wani
Kasar Lebanon ta sanar da adadin mutanen da suka yi shahada sakamakon hare-haren da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila a cikin sa'o'i 24 da suka gabata Ma'aikatar lafiya ta kasar Lebanon