The latest news and topic in this categories.
Kasar Sudan ta bayyana matsayinta kan harin wuce gona da iri da yahudawan sahayoniyya suka kai kan kasar Iran Gwamnatin Sudan ta yi Allah wadai da harin wuce gona da
A Nijar idan an jima ne za’ayi jana’izar tsohon fira ministan kasar Mirigayi Hama Amadou wanda Allah ya yi wa rasuwa A cikin daren ranar Laraba. Hama Amadou ya rasu
A wannan Labara ce Allah ya yi tsohon dan siyasa kuam tsohon firayi ministan Jamhuriyar Nijar Hama Amadou rasuwa. Hukumomin Nijar sun sanar da cewa Hama ya rasu ne a
Azerbaijan an gudanar da wani taro kan ''manufofin Faransa na sabon salon mulkin mallaka a
Sojojin Sudan suna samun ci gaba a tsakiyar birnin Khartoum yayin da kawayenta suka cimma
https://hausa.premiumtimesng.com. Shahararren ɗan bindigar nan da ya yi ƙaurin suna wajen satar mutane da karɓar
Jirgin ruwa dauke da mutane 200 da ya tashi a daren ranar Talata daga yankin
Gawurtaccen dan bindiga Bello Turji na neman afuwa da sulhu da gwamnati, kwanaki kadan bayan
Pars Today - Ziyarar mai ba wa Jagoran juyin juya halin Musulunci "Ali Larijani" shawara a Damascus babban birnin kasar Siriya da Beirut babban birnin kasar Labanon, duk da hare-haren
Ministan tsaron kasar Iran Birgediya Janar Aziz Nasirzadeh ya bayyana cewa za a tattauna muhimman batutuwa da suka shafi ayyukan hadin gwiwa ta fuskar tsaro tsakanin Iran da Syria. Nasirzadeh
Habasha ta bayyana cewa "kokarin da take yi na raunana kungiyar Al-Shabaab zai ci gaba, domin tabbatar da cewa an kawon karshen barazanar da kungiyar take yi ga tsaron kasashen
A wani bincike da gidan talabijin na Channel 12 na gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila ya gudanar ya nuna cewa, galibin yahudawan sahyuniya da aka ji ra'ayinsu daga ciki har da
Kungiyar Musulman Amurka da suka zabi Trump don nuna adawa da matsayar gwamnatin Biden na goyon bayan laifuffukan yakin Isra’ila a Gaza, a yanzu sun fara nuna takaicinsu bayan sanar
Daruruwan masu zanga-zangar ne suka yi maci a bakin tekun Copacabana na Rio de Janeiro a ranar jiya Asabar, inda suka gudanar da zanga-zangar nuna goyon baya ga Falasdinawa tare