The latest news and topic in this categories.
Rahotannin da suke fitowa daga Najeriya sun ambaci cewa jami’an tsaron kasar su 7 sun bace a yankin arewa maso tsakiya, bayan da aka kai wa ayarinsu hari. Jami’an tsaron
Jami’in da yake kula da siyasar waje ta tarayyar turai Joseph Boris ya ce; Dole ne a girmama hukuncin da kuma aiki da shi. Kasashen Holand da Faransa, Canada da
Ya zuwa yanzu da aka cika kwanaki 60 da HKI ta shelanta yaki gadan-gadan akan kasar Lebanon, ta kai hare-hare masu tsanani akan garuruwan kudancin Kasar da kuma Unguwar Dhahiya
Wakilin Amurka na musamman ya ziyarci Sudan tare da jaddada bukatar Amurka na ganin an
A wani gagarumin ci gaba, babban darektan hukumar kula da makamashin nukiliya ta duniya (IAEA),
Tawagar Amurka da ta isa birnin Beirut ta tattauna da mahukuntan kasar akan batun tsagaita
Sojojin Rasha sun sanar a yau Talata cewa Ukiraniya ta harba makami mai linzami mai
A yau Talata kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hari akan sansanin bayar da horo
Manyan jami'an soji na kasashen Iran da Azabaijan sun jaddada aniyar kasashensu na ci gaba da hadin gwiwar soji da tsaro a tsakanin kasashen biyu dake makwabtaka da juna. Mataimakin
Majiyoyin sojin Haramtacciyar kasar Isra’ila sun tabbatar da cewa, Hizbullah ta harba wasu manyan makamai masu linzami a kan birnin Tel Aviv a jiya Litinin, lamarin da ya haifar da
Kungiyar G20 ta yi kira da a tsagaita wuta a zirin Gaza da Lebanon a karshen taron kolin da aka gudanar a birnin Rio de Janeiro na Brazil. Bayanin karshe
Rahotanni daga yankin zirin Gaza na sun tabbatar da cewa akalla karin Falasdinawa 76 ne aka kashe a hare-haren da Isra’ila ta kai a yankin a cikin kasa da sa’oi
Shugaban Majalisar Wakilai, Abbas Tajudeen, ya ce har yanzu majalisar ba ta samar da matsaya kan sabon ƙudirin harajin da Tinubu ya aike musu. Sai dai, ya ce majalisar za
Shugaban hukumar gidajen radiyop da talabijin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran (IRIB), Peyman Jebelli, da shugaban sashen yada labarai na harsunan ketare IRIB World Service, Ahmad Noroozi a cikin jawabansu