Hamas: Za a zabi sabon shugaban kungiyar  a cikin kwanaki masu zuwa

Kungiyar Hamas za ta nada sabon shugaban ofishinta na siyasa nan da kwanaki masu zuwa, in ji mataimakin shugaban ofishin siyasa na kungiyar, Khalil al-Hayya,

Kungiyar Hamas za ta nada sabon shugaban ofishinta na siyasa nan da kwanaki masu zuwa, in ji mataimakin shugaban ofishin siyasa na kungiyar, Khalil al-Hayya, yayin wani taron tunawa da shahid Ismail Haniyeh.

Al-Hayya ya yi jawabi a jiya Lahadi, inda ya yi alkawarin cewa, kungiyar Hamas za ta ci gaba da bin tafarkin al’ummar Palastinu, da shahid haniya, wanda kuma wanan shi en fatan dukaknin al’ummar Musulmi, wajen ci gaba da bin tafarkin gwagwarmaya, jihadi, har sai an samu ‘yantar da Falasdinu.

Kusan na kungiyar Hamas ya yaba da ayyukan shahid Haniyeh na tsawon rayuwarsa, yana mai cewa shahadarsa ta ba da sabon ruhi, da azama, da karfin gwiwa ga mutanen yankin da kuma sauran ‘yan gwagwarmaya da zalunci yahudawan Isra’ila.

Al-Hayya ya jaddada cewa: “Shi babban shugaba ne kuma mai hidima mai kishin kasa.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments