Iran Da China Sun Tattauna Kan Yarjeniya Mai Dogon Zango, Ta Musamman Da Suka Kulla A Tsakaninsu

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar China da kuma babban sakataren harkokin sharia a ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran sun tattauna dangane da yarjeniya tsakanin kasashen

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar China da kuma babban sakataren harkokin sharia a ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran sun tattauna dangane da yarjeniya tsakanin kasashen biyu mai muhimmanci inda suka bada karfi a bangaren da ya shafi shari’a a yarjeniyar.

Kamfanmin dillancin labaran Tass na kasar Rasha ya nakalto Andry Rodanco da Sayyid Ali Musawi suna fadar haka a birnin Mosco bayan ganawarsu da kuma Magana da yan jaridu.

Bangarorin biyu sun bayyana cewa suna aiki tare don kyautata yarjeniyar a bangaren sharia da kuma fadada ta.

Kafin haka mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakari Kani ya gana da tokwaransa na kasar Rasha Sargay Lavrov  kan yarjeniyar ta musamman mai dogom zango dake tsakanin Rasha da Tehran, inda suka jaddada bukatar a kara karfafa dangantaka a tsakanin kasashen biyu.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments