The latest news and topic in this categories.
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da muhawarar da 'yan takarar neman shugabancin kasar Iran suke yi a gidan talbijin, gabanin zaben da za a
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Ismail Haniyeh, ya jaddada matsayarsu cewa ƙofarsu a buɗe take game da duk wata tattaunawa da za ta kawo ƙarshen kisan ƙare-dangin da Isra'ila
Adadin Falasdinawa da da suka yi shahada tun fara kai hare-haren sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila a zirin Gaza a ranar 7 ga watan Oktoba ya karu zuwa 37,431 kuma wadanda
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yaba da muhawarar da 'yan
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas Ismail Haniyeh, ya jaddada matsayarsu cewa ƙofarsu a buɗe
Adadin Falasdinawa da da suka yi shahada tun fara kai hare-haren sojojin Haramtacciyar kasar Isra'ila
Iran ta gargadi Isra'ila game da illar da ke tattare da kaddamar da yaki na
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi gargadi game da barkewar rikici a
Yariman Saudiyya kuma Firayim Minista na Saudiya, Yarima Mohammed bin Salman bin Abdulaziz Al Saud, ya tabbatar wa Najeriya da goyon baya a cikin shirinta na gyaran tattalin arziki. Jaridar
Mataimakin shugaban kasar Iran na farko Mohammad Reza Aref ya ce gudanar da zaben raba gardama da ya hada dukkanin Palasdinawa shi ne kadai mafita ta dimokiradiyya ga al'ummar Palasdinu.
Kungiyar Hamas ta tabbatar da bukatar taron kolin kasashen OIC da kasashen Larabawa, kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya, kan wajabta wa haramtacciyar kasar Isra’ila dakatar da hare-haren wuce gona
A yayin da taron shekara-shekara na kasa da kasa karo na 42 da baje kolin kungiyar masu hakar man fetur ta Najeriya (NAPE) ke gudana a Legas a ranar Litinin,
Akalla matasa 13 ne ake fargabar sun mutu bayan ruftawar kasa a wurin hakar ma’adinai a Karamar Hukumar Bassa da ke Jihar Filato. Aminiya ta lura cewa yawancin masu hakar
Yarima mai jiran gado na kasar Saudiyya a yayin da yake gabatar da jawabi a wajen taron kasa da kasa na kungiyar hadin kan kasashen musulmi da Larabawa ya bayyana