Cinikin  Makamai

Shin ko kun san yadda akai har Isra'ila ta samu damar kaiwa matsayi na takwas a duniya wajen sayar da makamai?

Share

Hoton jiragen makamai na Isra’ila suna tashi a sama da sararin Gaza

Shin ko kun san yadda akai har Isra’ila ta samu damar  kaiwa matsayi na takwas a duniya wajen sayar da makamai? To, dalilin hakan shi ne tana fara gwada makamanta a kan abokan mu’amalarta!