Shin ko wadanne kasashe ne Isra’ila za ta mamaye domin kafa Isra’ila Babba; wannan dai na daga cikin furucin Netanyahu na baya-bayan nan da ya bayyana babban burinsa na haifar da abubuwan da suke faruwa a yanzu.