A cikin makonnin da suka gabata, an yi ta nanata wani suna a kanon labarai a duniya. Sayyid Ali Khamina’i, shugaba mafi daukaka a Iran. Amma wa ye Aya. Khamina’i,? kuma ta yaya yake tafiyar da kasar Iran a lokutan takunkuman tattalin arziki, hare-hare makiya daga waje, rikice-rikicen siyasa, matsalolin tattalin arziki, rigingimun cikin gida, amma duk da haka ya sami nasarar warwaresu.
https://www.eijmr.org/index.php/eijmr/article/view/2564?utm_source=chatgpt.com
https://www.amazon.co.uk/Cell-No-Sayyed-Ali-Khamenei/dp/1915052009