Sojojin SudanSun Kwace Wasu Yankuna A Khartoun Fadar Mulkin Kasar Sudan

Sojojin Sudan suna samun ci gaba a tsakiyar birnin Khartoum yayin da kawayenta suka cimma nasara a yankin Darfur da ke yammacin Sudan Majiyoyin yada

Sojojin Sudan suna samun ci gaba a tsakiyar birnin Khartoum yayin da kawayenta suka cimma nasara a yankin Darfur da ke yammacin Sudan

Majiyoyin yada labaran Sudan sun bayyana cewa: Yankin Al-Muqrin da ke tsakiyar birnin Khartoum fadar mulkin Sudan yana fuskantar kazamin artabu tsakanin sojoji da kungiyar Rapid Support Forces ta Dakarun kai daukin gaggawa, inda sojojin Sudan suka samu nasarar kwace iko da hedikwatar babban bankin kasar da wasu cibiyoyin gwamnati da ke kewaye da shi.

Wadannan majiyoyin sun tabbatar da cewa: Ana ci gaba da gwabza fada tare da janyewar mayakan Dakarun kai daukin gaggawa daga yankin zuwa yankin Kasuwar Larabawa, don haka sojojin Sudan suka kasance dab da isa fadar shugaban kasar da ke karkashin ikon Dakarun kai daukin gaggawa na Rapid Support Forces.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments