Ana Tir Da Shirin Amurka Na Tura Makamai Samaniya

Kasashen sun ki amincewa da duk wani yunkuri na tura makamai a sararin samaniya.
Libiya Ta Kira Taron Kwamitin Tsaro, Bayan Harin Ukraine

Ma’aikatar Harkokin Wajen Libya, ta nemi bayani daga Ukraine game da hare-haren.
Faransa : Kungiyoyi Sun Sake Kiran Zanga-zanga

Kungiyoyin sun yi imanin cewa karin guraben karatu 20,000 da gwamnati ta sanar a manyan makarantu bai isa ba.
Gaza : MDD Ta Yi Gargadi Akan Tilastawa Jama’a Kaura

Yanayin ya fi muni a Gaza, inda aka kashe dubban mutane aka wargaza gidaje, makarantu, da asibitoci.
An Tabbatar Wa Senegal Nasararta A Gasar AFCON 2025

Wannan hukuncin ya kawo karshen takaddamar da aka shafe watanni ana yi game da wasan karshe na gasar 2025.