Najeriya: Dangote ya kaddamar da Shirin sayar da hannayen jari na matatarsa

Hamshakin Attajirin Afirka dan Najeriya Alhaji Aliko Dangote ya kaddamar da wani shiri na farko na sayar da wani bangare na hannyen jarin matatarsa a wannan Litinin, wanda shi ne shirin saka hannun jari mafi girma a nahiyar Afirka, da nufin tara kudade don faɗaɗa ayyukan matatar, daya daga cikin manyan ayyukan tace mai mafi […]
Tehran ta yi Allah wadai da hana Mohammad Islami halartar taron IAEA

Kakakin Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran Behrouz Kamalvandi, ya ce: kasashe mambobin Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA) dole ne su “tsaya kuma su yi Allah wadai da cin zarafin Amurka.” Kamalvandi ya bayyana hana shugaban Hukumar Makamashin Nukiliya ta Iran halartar taron IAEA a matsayin “wani aiki mai hatsari ga dukkan kasashe.” Amurka ta […]
Yemen: Sojojin hayar Saudiyya 2,000 ne aka kashe da raunatawa

Kakakin rundunar da Saudiyya ke marawa baya a Yemen, karkashin jagorancin Tariq Saleh, ya sanar da cewa an kashe ko kuma jikkata sama da mayakansu 2,000 a yakin da ya barke a gabar tekun yamma. Yana mai cewa har yanzu ana ci gaba da tatatra alkalumman asarorin da suka yi. Kakakin ya bayyana cewa sojojin […]
Rezaei: Babu wata tattaunawa har sai an cika sharuddan Iran

Sakataren Majalisar Tsaron Ƙasa ta Iran, Manjo Janar Mohsen Rezaei, ya tabbatar da cewa lamurra da suka shafi kasuwannin mai da mashigar ruwa mai mahimmanci ta Hormuz sun canza gaba ɗaya a yankin. A cikin wani rubutu da ya wallafa a dandalin sada zumunta na X, Rezaei ya bayyana cewa, “Ba za a yi wata […]